iqna

IQNA

paderborn university
Littafin Wani Farfesa Dan Jamus:
Bangaren kasa da kasa, Prof. Klaus von Stosch wani farfesa masani kan addinai a jami’ar Paderborn University da ke kasar Jamus ya rubuta littafi da ke magana kan yadda kur’ani yake kallon kiristoci.
Lambar Labari: 3482420    Ranar Watsawa : 2018/02/22